CIRE BURUJI الأبراج
CIRE BURUJI الأبراج Summary
CIRE BURUJI الأبراج is a Android app in the Education category, developed by sulaiman 3131. First released recently released ago(Dec 2025), the app has accumulated 246+ total installs
Store info: Last updated on Google Play on Dec 25, 2025 .
0★
Ratings:
Screenshots
App Description
Cire Buruji, sanin taurari da dabi'u cikin sauki. Zodiac Signs & Stars.
Barka da zuwa manhajar CIRE BURUJI.
Wannan manhaja ce ta musamman da aka kirkira domin taimaka muku wajen lissafa Buruji da sanin ilimin taurari (Zodiac Signs) cikin sauki da harshen Hausa.
Ba sai kun sha wahalar lissafi da takarda ba, wannan app din zai taimaka muku wajen fitar da sakamako mai inganci a take.
Abubuwan da wannan manhaja ta kunsa:
Cire Buruji: Fitar da burujin mutum ta hanyar lissafin suna ko ranar haihuwa.
Sanin Tauraro: Gane tauraron da kake dauke da shi.
Dabi'u da Halaye: Bayani akan halayen kowane buruji, abubuwan da suke so da wadanda ba sa so.
Abokin Zama: Sanin irin burujin da ya dace da kai don zama abokin tafiya ko aure.
Sa'a da Ci gaba: Bayani akan ranakun sa'a da lambobi masu daraja ga kowane tauraro.
Wannan manhaja tana da saukin amfani (User Friendly), kuma kyauta ce domin kowa ya amfana. Sauke ta yanzu domin karawa kanku ilimi akan abubuwan da suka shafi sararin samaniya da taurari.
[ENGLISH]
Welcome to CIRE BURUJI (Zodiac & Stars).
This application is designed to help you calculate and discover your Zodiac sign (Buruji) and Star characteristics easily. Whether you are looking for personality insights, compatibility, or daily horoscope traits, this app simplifies the calculation process for you.
Key Features:
Zodiac Calculation: Easily calculate your sign based on names or birth dates.
Star Analysis: Detailed information about your star sign and its element (Fire, Earth, Air, Water).
Personality Traits: Discover the strengths, weaknesses, and hidden characteristics of each sign.
Compatibility: Find out which signs are most compatible with yours for relationships and friendship.
Lucky Guides: Learn about lucky numbers, days, and stones associated with your sign.
Cire Buruji is fast, accurate, and easy to use. Download now to explore the mysteries of the stars and understand the Zodiac world better!
